Olu Falae

 

Cif Samuel Oluyemisi Falae// i CFR (an haife shi a ranar 21 ga Satumba 1938), ɗan bankin Najeriya ne, mai gudanarwa kuma ɗan siyasa, ya kasance sakatare ga gwamnatin soja ta Ibrahim Babangida daga Janairu 1986 zuwa Disamba 1990, kuma ya kasance Ministan Kudi a takaice a 1990. Ya tsaya takarar shugaban kasa a jamhuriya Na Uku da ta huɗu ta Najeriya.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search